Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

24 Oktoba 2023

07:06:32
1404469

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya A Taron Mabiya Shi'a A Ƙasar Burundi.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya da ya yi tattaki zuwa wannan kasa bisa gayyatar 'yan shi'a da musulmin kasar Burundi ya samu ganawa da gungun 'yan Shi'ar Burundi a daya daga cikin Masallatan kasar.