Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

21 Oktoba 2023

20:07:11
1403639

Rahoto Cikin Hotuna: Na Dubban Daruruwan 'Yan Birtaniyya Da Suka Gudanar Da Zanga-zangar A Birnin London Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Gwagwarmayar Falasdinawa

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An shirya wani gagarumin taro zanga-zangar na masu goyon bayan gwagwarmayar Palastinawa da yin adawa da laifukan Isra'ila a birnin London. A cewar rahotanni, dubban daruruwan 'yan Birtaniyya ne suka halarci wannan gagarumin taro. Wasu kafafen yada labarai sun nuna cewa akwai mutane sama da miliyan guda a wannan taro.