Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

21 Oktoba 2023

08:06:55
1403327

Labarai Cikin Hotuna Na Hoton Kur'ani Mai Girma A Hannun Wata 'Yar Falasdinu Da Ta Ii Rauni Bayan Harin Da Isra'ila Ta Kai Masu

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: An ceto wata 'yar Falasdinu da ta samu rauni daga baraguzan ginin gidajen Khan Yunis da ke kudancin zirin Gaza, rike da kwafin kur'ani a hannunta ba ta saki shi ba.