Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

20 Oktoba 2023

05:51:21
1402962

Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Gungun Matan Shi'a Na Malawi Da Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya habarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisarduniya ta Ahlul-baiti (A.S) wanda ya je wannan kasa bisa gayyatar 'yan shi'a da musulmin kasar Malawi ya samu ganawa tare da gungun mata masu bin mazhabar Ahlul Baiti (A.S.) a ziyarar da ya kai Malawi.