Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

19 Oktoba 2023

19:01:21
1402939

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Mabiya Mazhabar Sunna Na Malawi Tare Da Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya habarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani, Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya wanda ya je wannan kasa bisa gayyatar 'yan Shi'a da Musulman Malawi ya gana da tare da gungun Ahlus Sunnah na Malawi.