Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

19 Oktoba 2023

18:50:04
1402937

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Hadin Kai A Malawi Tare Da Halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron hadin kai a makaranta da wakilin jami’ar Al-Mustafa ta kasa da kasa a Malawi. A cikin wannan taro, jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Husain Al-Wandi, Hujjatul-Islam Wal-Muslimin Taqwa, wakilin jami'ar Al-Mustafa ta kasa da kasa, malaman Shi'a da Sunna, gungun mabiya addinin kirista a Malawi da daliban jami'ar Al-Mustafa ta kasa da kasa sun halarci wannan taro.