Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

18 Oktoba 2023

10:57:22
1402437

Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya A Masallacin Khawaja Na Shi'a A Malawi.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ya habarta cewa, Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar duniya ta Ahlul-baiti (A.S) wanda ya je wannan kasa bisa gayyatar 'yan shi'a da musulmin kasar Malawi ya halarci masallacin 'yan shi'a na Khawaja da ke kasar.