Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

17 Oktoba 2023

18:32:25
1402234

Jerin Bidiyoyin Harin Bom Na Kisan Kiyashi Da Gwamnatin Yahudawa Ta Kai A Asibitin al-Momadani Da Ke Zirin Gaza.

An kai harin bam a asibitin al-Mohamedani da kuma shahadar Falasdinawa kusan 300.

Jerin Bidiyoyin Harin Bom Na Kisan Kiyashi Da Gwamnatin Yahudawa Ta Kai A Asibitin al-Momadani Da Ke Zirin Gaza.

Kisan Kiyashi Da Gwamnatin Yahudawa Ta Kai A Asibitin al-Momadani Da Ke Zirin Gaza.

An kai harin bam a asibitin al-Mohamedani da kuma shahadar Falasdinawa kusan 300.

Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar da cewa 'yan yahudawan sahyuniya sun yi ruwan bama-bamai a asibitin Al-Mohamdani kuma alkaluma sun nuna cewa Falasdinawa 200 zuwa 300 ne suka yi shahada a wannan asibiti.

An Sanar da zaman makoki na kwanaki uku a Gaza

Bayan shahadar Falasdinawa da raunata fiye da dubu daya a harin bam da aka kai a asibitin al-Mohamedani da ke Gaza, an sanar da zaman makoki na kwanaki 3 a wannan yanki.

Sannan Tashar talabijin ta Falasdinu Elium:

 Ta ruwaito cewa Kafin kai harin bam a wannan asibiti, sojojin Isra'ila sun sanar da mutanen da su bar gidajensu su tafi wannan asibiti.

Har yanzu daruruwan mutane na karkashin baraguzan asibitin