Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

17 Oktoba 2023

15:48:03
1402213

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Masu Tabligin Addini A Madagascar Tare Da da halartar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da taron malaman masu wa'azi da Tabligin addini a kasar Madagaska tare da halartar Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Baiti (a.s.) ta duniya a makarantar hauza Imam Sadik (a.s.) a Madagascar. A wannan taron, masu wa’azin sun gabatar da ra’ayoyinsu game da batun wa’azi da tabligin addini a Madagascar