Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

17 Oktoba 2023

07:52:57
1401932

Rahoto Cikin Hotuna Na Bukin Buda Cibiyar Rasulul A'azam (SAWA) A Madagascar 1

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron bude cibiyar Rasulul A'azam (SAWA) a kasar Madagaska tare da halartar baki daga kasashe da mazhabobi daban-daban. Daga cikin manyan baki na musamman da suka halarci bikin bude wannan cibiya har da Ayatullah Reza Ramezani, babban shugaban majalissar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya da Hujattual-Islam Walmuslimeen, Sayyid Jawad Shahrashtani wakilin Ayatollah Sistani.