Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

16 Oktoba 2023

04:34:53
1401558

Rahoto Cikin Hotuna Na Ziyarar Da Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Ya Kai Rukunin 'Yan Shi'a Na Buhra Da Ke Madagascar.

Rahoto Cikin Hotuna Na Ziyarar Da Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Ya Kai Rukunin 'Yan Shi'a Na Buhra Da Ke Madagascar.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya wanda ya ziyarci kasar bisa gayyatar ‘yan shi’a da musulmin kasar Madagascar, ya ziyarci wannan rukuni na Addini da harkokin al'adu na 'yan Shi'a Buhra Dawudi na Madagascar wanda wannan rukunin gina gine ya haɗa da Masallacin Juma'a, Masallacin sallar Jam'i salloli biyar na rana, Makarantu a matakai daban-daban da suka hada da ajujuwa, dakin gwaje-gwaje, dakin karatu, cibiyar sadarwa, dakin cin abinci da gidan malamai da dattijai. Duka wadannan wurare suna daga cikin sassan da babban Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya ya ziyarta a cikin rukunin wurare na Shi'a da ke Buhra Dawudi Madagascar.