Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

15 Oktoba 2023

09:41:01
1401314

Bidiyo| Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Da Ya Kai Makarantun Almuntazar Da Ahlul Kisa Da Ke Nairobi.

Bidiyo| Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Baiti (AS) Ta Duniya Da Ya Kai Makarantun Almuntazar Da Ahlul Kisa Da Ke Nairobi.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) ya habarta cewa, Ayatullah Riza Ramazani, babban shugaban majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya cikin ziyarar da ya kai kasar Kenya ya kai ziyazar gani da ido a makarantun addini na “Muntazar” da “Ahlal Kisa” da ke unguwar Rirota Nairobi babban birnin kasar.