Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

15 Oktoba 2023

05:45:47
1401225

A daidai lokacin munasabar haihuwar Manzon Allah (SAW)

Bidiyo| Na Ziyarar Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya Masallacin Bilal Da Ke Babban Birnin Uganda.

A daidai lokacin munasabar haihuwar Manzon Allah (SAW) Bidiyo| Na Ziyarar Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya Masallacin Bilal Da Ke Babban Birnin Uganda.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) -ABNA- ya kawo rahoton cewa: Ayatullah Riza Ramazani, babban shugaban majalisar duniya taa Ahlul Baiti (A.S) a lokacin da ya kai ziyara nahiyar Afirka wanda ya dace da lokacin da ake gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (s.a.w) ya samu halartar bikin maulidin Annabi Muhammad (sawa) da ka gudanar a Masallacin Bilal da ke Kampala, babban birnin Uganda.