Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

14 Oktoba 2023

06:08:00
1400820

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Bikin Taklifi Na 'Yan Mata A Yankin Rufiji Na Kasar Tanzania

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, an gudanar da bikin ne tare da halartar 'yan mata kusan dari biyu da suka kai shekaru gudanar da Ibadah daga sassa daban-daban na yankin Rufiji na kasar Tanzaniya mai nisan kilomita 170 daga birnin Darus Salaam na kasar Tanzania a harabar makarantar hauza ta Sayyidi Ali bin Musar Riza (AS) a yankin Rufiji. Hujjatul-Islam Wal Muslamin Takeyi, a madadin majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya ya halarci wannan biki tare da gabatar da jawabi.