Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

13 Oktoba 2023

20:57:11
1400751

Bidiyo| Taron Bikin Da Rera Wake Na Mai Ban Sha'awar Na 'Yan Matan Tanzaniya

Bidiyo| Taron Bikin Da Rera Wake Na Mai Ban Sha'awar Na 'Yan Matan Tanzaniya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da shagulgulan Taron bikin Taklifin 'yan matan tare da halartar Ayatullah Ramazani, babban shugaban majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya a rukunin "Vipaz" a kasar Tanzaniya. Wannan biki da aka gudanar a karon farko tare da halartar 'yan matan Shi'a da Sunna, tare da rera wake na addini da na juyin juya hali irin su "Salaam Farmandeh" hakan ya tabbatar da kyakkyawan sha'awar matasan kasar ga tsaftataccen addinin Musulunci.