Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

13 Oktoba 2023

20:46:42
1400748

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Talklif Na 'Yan Matan Shi'a Da Sunna A Darus Salaam, Tanzania

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Talklif Na 'Yan Matan Shi'a Da Sunna A Darus Salaam, Tanzania

Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (AS) - ABNA - ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da bikin Talklif a birnin Darus Salaam, birni mafi girma a kasar Tanzaniya, tare da halartar daruruwan 'yan mata da suka kai shekarun Taklifi An shirya wannan biki ne bisa kokarin Malam Haji Sahib, darektan rukunin al'adu da ilimi na "Wai Fas", inda 'yan matan Shi'a da Sunna suka yi bikin fara aikata ayyukan addini da ya wajaba akansu. Ayatullah Riza Ramazani, babban shugaban majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya ya kasance na babban baki musamman a wannan taron.