Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

12 Oktoba 2023

17:49:55
1400518

Bidiyo|Taron Bikin Mauludin Annabi (SAW) a Darus Salaam, Tanzania

b'Babban shugaban majalisar Ahlul-Bait (AS), ta duniya Ya samu halartar bikin Maulidin Nabi (A.S) da aka gudanar a birnin Darus Salaam Tanzania.

Kamar yadda Kamfanin dillancin Labarai na Ahlul Bayt (SS) _ ABNA _ ya Ruyawaito cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlul-Bait (AS), ta duniya wanda ya tafi kasar Tanzania domin halartar bukukuwan maulidin manzon Allah Ya halarci bikin Mauldin Nabi (A.S) da aka gudanar a birnin Darus Salaam Tanzania.