Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

11 Oktoba 2023

10:03:01
1399979

Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Dubban Mutane Wajen Tarbar Sheikh Ibrahim Zakzaky A Filin Jirgin Saman Imam Khumaini (RA)

Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (AS) ABNA ya ruwaito cewa, Sheikh Ibrahim Zakzaky jagoran mabiya Shi’a a Najeriya ya isa filin jirgin saman Imam Khumaini da ke birnin Tehran bayan ɗan lokaci da ya gabata kadan kuma dinbin jama’a ne suka je tarbarsa.