Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

10 Oktoba 2023

19:44:48
1399830

Shekh Ibrahim El-Zakzaky Zai Tafi Iran

Za'a Tarbi Shekh Ibrahim El-Zakzaky A Gobe Laraba A Tehran Babban Birnin Iran


Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, akwai babbar gagaruma da za a yiwa Sheikh Ibrahim Shugaban Harkar Islmiyya a Nigeria a babban birnin Tehran Iran inda ake sa ran Shekh din zai karaso zuwa birnin na Tehran a gobe Laraba 11 ga watan Oktobar

Za'a gudanar da taron da bikin tarbarsa kamar haka:

Lokaci; Laraba 9.30 na safe

Wuri: Filin Jirgin Sama na Imam Khumaini (RO)

Allah Ta'ala Ya Sauke Shi Lafiya ya sanya acimma burin abun akeso cimmawa buhakkiz Zahra As.