Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

10 Oktoba 2023

10:13:19
1399599

Rahoto Cikin Hotuna Na Bikin Cika Shekaru 100 na Kungiyar Khoja Isna Ashri A Kasar Uganda Tare Da Halartar Ayatullah Ramazani.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan cika shekaru dari na kungiyar Khoja Isn Ashri ta mabiya mazhabar shi'a a Kampala babban birnin kasar Uganda, tare da halartar manyan jami'an wannan Ƙungiya a sassa daban-daban a nahiyar Afirka. Ayatullah Ramazani babban Shgaban majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya da Majid Safar jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Uganda na daga cikin manyan baki na musamman da suka halarci wannan biki.