Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

9 Oktoba 2023

17:10:29
1399305

Bidiyo Taron Matasan Musulmin Gabashin Afrika A Birnin Nairobi Babban Birnin Kasar Kenya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA ya habarta cewa, a daidai lokacin munasabar watan Rabi'a Awwal ta maulidin manzon Allah (s.a.w) an gudanar da taron matasan musulmin gabashin Afirka a birnin Nairobi Kenya. A wannan taro, Ayatullah Ramazani, shugaban majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya ya halarci wannan taro a matsayin babban bako.