Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

8 Oktoba 2023

10:09:04
1398971

Bidiyon Yadda Mutanen Uganda Suka Tarbi Ayatullah Ramazani, Babban Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, babban shugaban majalisar duniya ta Alhlul Bayt As bayan isarsa kasar Uganda domin halartar bukukuwan maulidin Manzon Allah (S.A.W.) ya samu gagarumin tarba ta lale da marhaba daga al'ummar kasar.