Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

7 Oktoba 2023

09:23:12
1398548

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Bikin Maulidin Shugaba Khatamul Anbiyai (A.S) a Tsibirin Birnin Sydney Na Kasar Australia

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) ya habarta cewa: ABNA -an gudanar da bukin maulidin manzon Allah (s.a.w) da maulidin Imam Jafar Sadik (a.s) tare da halartar gungun mabiya Ahlul-Baiti da ke cibiyar Musulunci ta Imam Hasan (a.s.) da ke yankin "Anangro" a unguwar Sydney, babban birnin New South Wales na kasar Australia.