Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

7 Oktoba 2023

09:19:39
1398545

Rundunar "Guguwar Al-Aqsa" Ta Fara Kai Hare Hare-haren Daga Tawagar Al-Qassam/ Rokokin Sun Kai Ga Tel Aviv Da Askalan.

Babban kwamandan Kataib al-Qassam, reshen soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu (Hamas) a lokacin da yake sanar da fara kai farmakin " guguwar Al-Aqsa" kan yahudawan sahyuniya ya bayyana cewa, lokacin kar

Babban kwamandan Kataib al-Qassam, reshen soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu (Hamas) a lokacin da yake sanar da fara kai farmakin " guguwar Al-Aqsa" kan yahudawan sahyuniya ya bayyana cewa, lokacin karsheb mamayar Yahudawa ya kare.

 Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Muhammed Al-Dzeif", babban kwamandan Kataib al-Qassam, reshen soja na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Falasdinawa (Hamas), ya sanar da cewa a safiyar yau (Asabar) sun sanar da a fara lugudun wuta ga yankin Falasdinawa da aka mamaye ta hanyar fara kai hare-hare na rundunar mai taken " guguwar Al-Aqsa ".