Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

7 Oktoba 2023

06:54:14
1398505

Rahoto Cikin Hituna Taron Bikin Daliban Najeriya Na Maulidin Manzon Allah (SAW)

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) ya habarta cewa: Daliban makarantar “Fodiya” da ke birnin “Suleja” a Najeriya sun gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwar manzon Allah (SAW) da haihuwar Imam Jafar Sadiq (a.s.) ).