Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

5 Oktoba 2023

09:55:37
1398082

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Maulidin Annabi Muhammad (SAW) A Haramin Imamain Askarain (a.s).

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s.) -Abna- ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (s.a.w) da maulidin Imam Jafar Sadik (a.s) a haramin Imamain Askarain (a.s.) a birnin birnin Samarra tare da halartar gungun jama'a daga birnin "Balad" na kasar Iraki.