Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

5 Oktoba 2023

09:48:40
1398081

Labarai Cikin Hotuna Na Taron Maulidin Annabi (Sawa) A Potsikom, Nigeria

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (AS) - Abna ya kawo maku rahoton cewa: tare da halartar gungun 'yan Shi'a a Najeriya, an gudanar da maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Potsikom.