Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

4 Oktoba 2023

18:41:36
1397958

Labaran Cikin Hotuna Na Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya A Asibitin Kula Da Lafiya Na Iran Da Ke Babban Birnin Kasar Kenya.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya rahoton cewa, daga kasar Kenya, Ayatullah Reza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlul-Bait (AS) ta duniya ya ziyarci asibitin kula da lafiya na Iran da ke Nairobi babban birnin kasar Kenya inda ya yaba da ayyukan jin kai da wannan asibitin ke bayarwa.