Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

4 Oktoba 2023

18:30:26
1397947

Labarai Cikin Hotunan Na Ziyarar Da Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya Ya Kai A Ofishin Tuntuba Na Al'adun Iran A Nairobi.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa,, Ayatullah Reza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlulbaiti (a.s) ta duniya a gudanar da ziyarar da ya kai kasar Kenya ya kau ziyara ofishin shawarwarin al'adu na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya.