Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

4 Oktoba 2023

16:41:13
1397869

Rahoto Taron Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) A birnin Zaria, Nigeria

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan makon hadin kan Musulunci da maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin "Zaria" jihar Kadunan Najeriya.