Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

4 Oktoba 2023

13:47:16
1397821

Rahoto Cikin Hotuna Na Ziyarar Da Babban Shugaba Na Majalisar Ahlul-Bait (A.S) Ta Duniya Ya Kai Makarantun Muntazar Ahlul Kisa Da Ke Nairobi.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti (AS) ABNA ya habarta maku cewa, Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar duniya ta Ahlul Baiti (AS) a ziyarar da ya kai kasar Kenya a ya kai ziyara ga makarantun addini na “Muntazar” da “Ahl Kisa” da ke unguwar Rirota Nairobi, babban birnin kasar Kenya.