Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

3 Oktoba 2023

18:25:04
1397634

Labarai Cikin Hotuna Na Ziyarar Shugaban Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya Cibiyar Musulunci Ta Jafariyyah Da Ke Nairobi.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) -ABNA- ya bayar da rahoton cewa, Ayatullah Reza Ramezani, babban Shugaban majalisar Ahlul-Baiti (A.S) ta duniya ya ziyarci cibiyar Musulunci ta Jafariyyah da ke Nairobi, babban birnin kasar Kenya, a ziyarar da ya kai kasar Kenya.