Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

2 Oktoba 2023

15:50:15
1397382

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Bikin Maulidin Manzon Allah (SAW) A Cibiyar Musulunci Ta Amurka

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (A.S) ABNA ya habarta cewa, an gudanar da taron maulidin manzon Allah (SAW) tare da halartar dimbin ‘yan shi’a a cibiyar muslunci ta Amurka da ke birnin “Dearborn” a jihar "Michigan".