Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Satumba 2023

14:11:24
1390810

Labarai Cikin Hotuna Na Tattakin Yankin Jos Da Kewaye Da Ke Gudana Duk Shekara Daga Panbeguwa

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Alhamdulillah cikin luɗufi na Allah Subhanahu Wa Ta'alah an gabatar da Tattakin tunawa da Arba'in ɗin Imam Hussaini (As) da ake gabatarwa duk Shekara a Nigeria wanda muke alamta shi da wanda ake yi Ƙasar Iraqi. Waɗannan sune hotunan tattakin yankin Jos da ake yi a Pambeguwa na wannan Shekarar ta 1445H wanda tayi daidai da shekara da 2023 a ƙidayar Miladiyya.