Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Satumba 2023

13:35:49
1390808

Rahoto Cikin Hotuna Na Muzaharar Tattakin Arbaeen Mai Girma A Melbourne, Austiraliya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya habarta cewa, an gudanar da muzaharar Arbaeen a birnin Melbourne na kasar Australia a ranar 16 ga watan Safar tare da halartar gungun magoya bayan Abba Abdullahil Husain (a.s.).