Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Satumba 2023

13:28:03
1390806

Rahoto Cikin Hotuna Na Muzaharar Tattakin Arbaeen A Abuja Babban Birnin Najeriya

Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (AS) ya ruwaito - ABNA - Ana gudanar da tattakin Arbaeen din Imam Husaini a ranar 16 ga watan Safar a birnin Abuja na Najeriya.