Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Satumba 2023

13:17:35
1390805

Labarin Cikin Hotuna Tattakin Arbaeen A Kauyen "Malam Modi" A Najeriya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA - Ana ci gaba da gudanar da tattakin Arbaeen Husaini tare da halartar gungun mabiya Ahlul-Baiti (AS) a kauyen "Malam Modi" da ke jihar Kaduna a Najeriya.