Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

3 Satumba 2023

12:56:10
1390803

Babban Shugaba A Majalisar Ahlul-Bait (AS) Ta Duniya Ya Isa Kasar Iraki

Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar dinkin duniya ta Ahlul-Baiti, ya isa kasar Iraki 'yan mintuna kadan da suka gabata.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Ayatullah Ramezani baya ga tafiya a kan hanyar Najaf zuwa Karbala, zai kasance a wasu jerin gwanon, musamman jerin gwanon kasashen duniya. Manufar wannan tafiya ita ce halartar gagarumin taron Arbaeen.

Za a buga ƙarin labarai da hotuna daga baya daga kamfanin dillancin labarai na Abna.