Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

2 Satumba 2023

18:54:07
1390698

Labarai Cikin Hotunan Na Halartar Maziyarta Daga Sassa Daban-Daban Na Duniya Dauke Da Tutocin Kasashensu A Tattakin Arbaeen.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, maziyarta da dama daga kasashe daban-daban na gudanar da ibadar tattakin Arbaeen suna masu dauke da tutocin kasashensu.