Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Satumba 2023

20:33:35
1390541

Rahoto Cikin Hotuna Na Maukibin Shaikh Zakzaky Na 2 Akan Hanyar Najaf zuwa Karbala

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya ruwaito maku cewa maukibin Shaikh Ibrahim Zakzaky suna cigaba da hidimtawa Maziyarta Husaini (a.s) a kan hanyar Najaf zuwa Karbala.