Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Satumba 2023

20:26:01
1390522

Rahoto Cikin Hotuna Na Maziyarta Arbaeen Da Suke Tafiya Daga Halle Zuwa Karbala

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Maziyartan suna tafiya a kafa zuwa Karbala ma'ali sun shiga birnin Halla domin halartar ranar Arba'in kuma sun yi tafiya mai nisa (kilomita 50) don isa birnin Karbala mai tsarki.