Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Satumba 2023

20:15:01
1390500

Labarai Cikin Hotuna Na Maukibin Shekh Zakzaki Hf A Lokacin Tattakin Ziyarar Arbaeen

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo maku rahotan yadda Maukibin Shekh Zakzaky ke ci gaba da gudanar da hidma ga maziyarta Imamul Husain As kamar yadda ake gudanawar duk shekera wannan wasu daga hotunan maukibi jagora Sayyid ibrahim Elzakzaky (h) dake hanyar Baghdad zuwa Karbala wannan maukibi din shine na (2)daga cikin maukibobinsa.