Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Satumba 2023

17:25:06
1390463

Rahoto Cikin Bidoyi Na Maukibin Majalissar Ahlul Baiti (AS) A Hanyar Tattakin Arbaeen Hussein As.

Rahoto Cikin Bidoyi Na Maukibin Majalissar Ahlul Baiti (AS) A Hanyar Tattakin Arbaeen Hussein As.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Maukibin Majalisar Ahlul Baiti (A.S) ta Duniya na tarbi maziyarta Arba'in a Tanti mai namba 206 kan hanyar Najaf Ashraf zuwa Karbala.