Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

1 Satumba 2023

16:51:58
1390455

Yankin Bidiyo Na Masu Tattakin Daga Najeriya

Saura kwanaki 5 Arbaeen Husaini Miliyioyin Mutane Ne Za Su Hadu A Tekun Husaini (a.s).

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa,An samu Kasancewar al'ummomi daban-daban daga ko'ina cikin duniya a kan tafarkin Hussein (AS) suna masu kokarin kai kansu ga Haramin Imamul Husain As domin Ziyarar Arbaeen.