Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

28 Agusta 2023

12:16:21
1389559

Waken Makokin Shahadar Imam Hussain (AS) A Kasar Kenya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Tare da halartar gungun 'yan shi'a sun gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a kasar Kenya inda suka rinka rera waken jinjina ga Imam Husaini As da Iyalansa da Sahabbansa As.wannan wani yanki ne na waken jajen da suka gabatar. @abna24