Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

28 Agusta 2023

08:09:03
1389521

Rahoto Cikin Bidiyo Na Halartar Maziyarta Arbaeen Da Gudanar Da Tarukan Makokinsu A Duniya Gaba Daya

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya kawo takaitaccen Bidiyo na yanayi mabanbanta na tarukan Arbaeen na Alummun Duniya.