Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Litinin

28 Agusta 2023

08:00:40
1389517

Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Maziyarta Arbaeen Haramin Imam Ali (a.s.).

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, maziyartan Arbaeen din Imamul Husain As sun hallara a hubbaren Imam Ali (AS) da kuma kewayen wannan hubbaren mai tsarki da ke birnin Najaf Ashraf.