Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Asabar

26 Agusta 2023

07:59:00
1389253

Shirye-shiryen Maukibin Majalisar Ahlul Baiti (As) A Tafarkim Imam Husain, Domin Tarbar Maziyartan Arbaeen.

A daidai lokacin da ake gudanar da Tattakin Arba'in Hussaini a kan hanyar Hussein (AS), tana yunkurin shirye-shiryen tarbar maziyartan.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Motocin da ke dauke da kayan masarufi na Tantin majalissar Ahlul-baiti (a.s) sun shiga kasar Iraki da birnin Najaf Ashraf kuma a daidai lokacin da kayayyakin hidimtawa masu tattakin aka aje shi a Tanti mai namba 206 ake rarraba kayayyakin da aken yi amfani da su a wannan wuri.

Wannan tawagar jerin gwanon na kasa da kasa ana shirya shi ne da kokarin Majalisar Ahlul Baiti (a.s.) da kuma taimakon masu yi wa Maziyarta Abi Abdullah Hussein (a.s) hidima ta hanyar da ta dace.