Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

24 Agusta 2023

12:33:23
1388943

Labarai Cikin Hotuna Na Rarraba Ruwa Ga Maziyartan Arbaeen Da Wata Tsohuwa 'Yar Shekaru 70 Ta Yi

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, 'Yan Shi'ar Iraki suna hidimar maziyarta Arba'in a ranakun Arba'in. Hotunan da ke kasa sun nuna wata tsohuwa mai shekaru 70 daga Basra wadda duk da shekarunta amma tana baiwa masu ziyaran ruwan sha. @abna24