Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

24 Agusta 2023

11:05:10
1388937

Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Ilimi Mai Taken "Binciken Tauhidi da Ilimin Da Ke Cikin Ziyarar Arbaeen" A Kamfanin Dillancin labarai Na ABNA.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, an gudanar da taron ilimi na "Binciken Tauhidi da Ilimi na na Ziyarar Arba'in" a safiyar yau Alhamis 24 ga watan Agusta shekara ta 2023, taron ya gudana ne bisa dacewa da lokacin ziyarar Arba'in, tare da halartar Hujjatul-Islam Dr. "Muhammad Ranjbar Husaini", mataimakin farfesa kuma memba na jami'ar Kur'ani da Hadith an gudanar da taron a zauren taron kamfanin dillancin labarai na ABNA a birnin Qum.